#kasuwanci

7 posts

MOST RECENT

Wayar hannu kirar agogon hannu da zaa a iya hadata da Android/IPhone/BlackBerry..
Munada wayar hannu me kirar agogon hannu da zaku iya amfani da ita wajen:
- Daga kira ko katse kiran
- Tanada wajen saka simcard ta yadda zaa iya amfani da ita a matsayin salula mai zaman kanta
- Tana rike chaji lokaci mai tsaho (wristwatch mode)
- Kana iya hawa yanar gizo ta yadda zaka samu damar browsing, kayi WhatsApp, twitter dama sauran zaurukan sada zumunci.
- Pedometer (na'urar da take kididdige taku nawa mutum yayi a rana), sannan tana dauke da sleep monitor (na'urar da take tantance adadin barcin da kayi ya gamsar da jikin mutum). - Na'urar datake auna adadin motsa jiki Dan tabbatarda samun isasshen motsa jikin da zai inganta lafiya
- Tana iya daukan memory me girman 32gb Dan ajiyar dubban hotuna da bidiyo da sauran files.
- Anyi mata camera da zaa iya daukan hoto ko bidiyo
- Zaa iya daukar sauti da ita - Ta samu kira me kyau da dadin shaani zaa iya amfani da ita koda wajen wasannin motsa jiki.
- Tana da Bluetooth da za'a iya aika ko karbar sakonnin ko sauraron kida idan an jonata da speakers masu aiki da Bluetooth. Sannan ana iya amfani da ita wajen sarrafa ainahin wayarka (wajen daukan selfie da hotunan group)
- Sauri wajen karbar sakonni da aiwatar dasu- tanada matukar dadin aiki.
- Tana daukar WhatsApp, Twitter da sauransu
- A takaice tana yin aikin smartphone sannan
- ana iya jonata da Androids, BlackBerry dakuma Iphones da iPads

Duk wannan a farashi mai rahusa daya fara daga N6,499 (dubu shida da Dari hudu da casa'in da Tara) da N10,499 (dubu goma da Dari hudu da casa'in da Tara) dakuma N15,000 (dubu goma sha biyar) tareda aikawa duk fadin arewacin najeriya a kyauta.
#arewa24 #arewa #kasuwanci #jigawa #katsina #daura #kano #zaria #kaduna #abuja #nassarawa

Turaren wuta now available 1k each #abuja #hausa #turare #kasuwanci #pure

ACT AS IF WHAT YOU DO MAKES A DIFFERENCE. IT DOES.
-- William James

LAZY SUNDAY?
ENTREPRENEURS DON'T REST!

S I N G A

S A L E S M A N

S T R E E T D E A L S

Most Popular Instagram Hashtags