[PR] Gain and Get More Likes and Followers on Instagram.

#kanotubingiwa

199 posts

TOP POSTS

Allahu Akbar.
Allah ya kyautata makwanci
#Emirofkano #kanotubingiwa

Wasan kwallon dawaki
#kanotubingiwa #kanopoloclub
#polo2017

Allah daukaka darajarka.
#Emirofkano #Kano #kanotubingiwa

Flash Back.
R.I.P Alh Ado Bayero.#Emirofkano #kanotubingiwa

His highness #Emirofkano Malam muhammad Sanusi II
#Kano #kanotubingiwa

Sen. Dr. Rabiu Musa #Kwankwaso Yana Yiwa Al-umma Musulmi Barka Da Shan Ruwa, Da Fatan Kowa Yasha Ruwa Lafiya, Allah Ubangiji Ya Karbi Ibadunmu Ameen. Ramadan Kareem.
12-06-2017.
#kanotubingiwa #kwankwasiyya #kwankwasoforpresident

Allah ya kara Lafiya chairman.
#kanotubingiwa

MOST RECENT

๐Ÿ’•๐Ÿ”ฅ Da Amana Shaheed kaci wasanka ๐Ÿ‘Œ ~ #agbada #kanotubingiwa

With Auta imamudden
Mal yunusa
#kanotubingiwa

Wasan kwallon dawaki
#kanotubingiwa #kanopoloclub
#polo2017

With my people
#kanotubingiwa

Marigayi Amiril Jaishi Sheik Dr Muhammad Nasiru Kabara kano

Kadan daga gudunmawar sa a addinin
musulunci

1- shi ya fara assasa makarantun islamiyya akasar Hausa. Marigayi Alh Ado Bayero kuma ya gina su, bisa shawarar Malam Kabara

2- shi ya bada gudunmawa wajan assasa makarantun matan aure wadanda basuyi karatu alokacin kuriciyarsu ba.

3- shi ya fara kafa majlisin karatun na bai daya wato asa littafi guda daya kowa yazo da irinsa saboda masu jin kunyar zuwa daukar karatu kamar yan boko

4- shi ya fara yin karatu da lasibika Dan Wanda baije makaranta ba ya rika ji daga inda yake.

5- shi ya fara cewa wajibi a dinga recording din karatun malamai a redio ada sai dai wakokin gargajiya zaka samu wakar shekara 50-70 amma ba karatun malaman wannan lokacin,
6-duk fatawar da ta zo gabansa angama da ita yayi yunkurinhada kan musulmi waje daya yayi karar da ratuwar sa wajan hidma ga Addinin Allah ds

Allah yajikansa ya kyauta bayan sa yasa aljanna makoma.
#kano #kanotubingiwa

Dan majen #Kano
#kanotubingiwa

Sarkin dawakin tsakar Gida #Kano
#kanotubingiwa

ุงู„ุญู…ุฏ ู„ู„ู‡
#kanotubingiwa

Ran Falaki ya Dade
#kanotubingiwa

R. I. P my father
ุงู„ู„ู‡ู… ุงุบูุฑ
#kanotubingiwa

SARKIN KANO AND THE ONSLAUGHT OF DIGITAL MISINFORMATION

By: Magaji Galadima

The Daily Trust published a story on it's online edition of Wednesday 20th Sept 2017, informing readers that the Kano Emirate Council has (already) turbaned a Lagos based musician Koredo Bello as the Sarkin Wakar Kano.
The whole story was cooked up and lacks substance, as nobody turban or install K. Bello anywhere as anything in Kano, it is just a pigment of the reporter's imagination and sadly a newspaper of Daily Trust's repute is being used as a launch pad for attack on the person of His Highness Sarkin Kano Muhammad Sanusi II.
Equally regrettable is the way some respected friends hastily reposted this absolute rubbish on their Facebook timelines, thus inviting cheeky comments and condemnations on an issue that is absolutely false. Those that shared the Daily Trust story surprisingly kept the thread trending and running, they did not deem it fit to delete it or apologise for the misinformation even after it's clear that the story is just a kite flying ploy by some home based musicians.
It is imperative nay necessary to draw the attention of pundits and haters, the architects, couriers and financiers (yes financiers) of this digital misinformation against the revered emir, that peddling these fake news erode their dignity much more than it harm the person and integrity of the emir especially since readers can very well read between the lines and understand that the story is false, malicious and ungodly.
God in His infinite mercy gives leadership to those He wishes, for now God the most Beneficent and most High has chosen Muhammad Sanusi II as the emir of Kano, that you continue to live in peace and harmony in this world and the hereafter very much depends on how well you accept that.
#Emirofkano #kanotubingiwa

Allah ya kara lafiya.
#kanotubingiwa

*ุจุณู… ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุฑุญู…ู† ุงู„ุฑ ุงู„ุญูŠู…*. *ุงู„ู„ู‡ู… ุงุทู„ุญ ู„ูŠ ุฏูŠู†ูŠ ุงู„ุฐูŠ ู‡ูˆ ุนุตู…ุฉ ุงู…ุฑูŠ ูˆุงุตู„ุญ ู„ูŠ ุฏู†ูŠุงูŠ ุงู„ุชูŠ ููŠู‡ุง ู…ุนุงุดูŠ ูˆุฃุตู„ุญ ู„ูŠ ุงุฎุฑุชูŠ ููŠู‡ุง ู…ุนุงุฏูŠ ูˆุฌุนู„ ุงู„ุญูŠุงุฉ ุฒูŠุงุฏุฉ ู„ูŠ ููŠ ูƒู„ ุฎูŠุฑ ูˆุงุฌุนู„ ุงู„ู…ูˆุช ุฑุงุญุฉ ู„ูŠ ู…ู† ูƒู„ ุดุฑ.* *Ya Allah ka kyautata mun Duniyar nan wadda Al'amurana suke cikinta, Ka cikamin Addina wadda Al'amurana suke karuwa dashi, Ka kyautatamun Duniyata wadda aciki nake Rayuwa, Ka kyautatamun Lahirata wadda ita zan koma Gareta, Ka sanya Rayuwa ta zama kari gareni daga dukkan Alkhairi, Mutuwa kuwa ta zama daga dukkan Sharri.*
*ูƒู„ ุนุงู… ูˆุงู†ุชู… ุจุฎูŠุฑ*. *ุฌู…ุนุฉ ู…ุจุงุฑูƒุฉ.*
*ุงู†ุณ ุนู…ุฑ*
#kanotubingiwa

Barka da juma'a
#kanotubingiwa

Barka da juma'a
#kanotubingiwa

AA.Danyaya.@a_u_kano_tunbingiwa: Babu Gaskiyar Wajan Nada Korede Bello A Matsayin Sarkin Waka

Mutane a Shafukan Sada Zumunta da Jaridu da daman gaske a yankin Arewacin Najeriya ne suke ta bayyana ra'ayoyin su game da rahoton da ke cewa Masarautar Kano ta Nada shahararren mawakin Turancin nan, Korede Bello a matsayin Sarkin Waka a Kano.

Daga Wakiliya ya dukufa domin tabbar da gaskiyar wannan labari dake yawo a cikin al'umma inda ta bazama cikin birnin Kano kuma ta ci karo da wani mai ruwa da tsaki da Masarautar Kano kuma ya nemi a boye sunansa, ya ce shi wannan Mawakin Korede Bello Abokin Ashraf ne dan Mai Martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, kuma shi ne ya gayyaci Korede Bello zuwa hawan sallah a Kano, inda aka yi masa shigar mahaya dawaki na gargajiya saboda Mawakin shigar ta ba shi sha'awar, kowa yasan a bisa "Al'adar Hawa Sallah" akwai dandazon mutane masu kallon hawa to a nan ne suka hangi Mawakin sai suka rika kiransa da cewar "An gaisheka Sarkin Waka.

Mawakin Korede Bello jin hakan da ya yi a wajan mutane sai ya wallafa hotunan sa a shafukan sa na sada zumunta da wancan suna da ya ji jama'a na kiran sa da "Sarkin Waka.

Kuma shi mutumin da ya shaidawa Wakiliya ya ce ai idan mutane basu manta ba a baya ma an sha yiwa Masarautar #Kano irin wadannan kazafin kuma daga karshe a gano ba gaskiya ba ne, ya kara da cewa musamman shi wannan Sarkin na yanzu yana da Makiya wanda so suke kullum su bata shi a idan duniya saboda wata bukata tasu kurum, suna ganin ta hakan ne za su huce tare da cimma burin su, Sannan ya ce ya kamata al'umma su yi fatali da wannan jita-jitar tare da rika yin binciken da duba ingancin ko wane irin labarin da suka ji ko suka karanta a shafukan sada zumunta kafin kokarin mayar da martani ko yin raddi akan abun da basu da tabbas, Allah Ta'ala ya shirye mu ya tabbatar da mu akan daidai ga abun da muka ji ko muka gani.
#Emirofkano #kanotubingiwa AA.Danyaya.???

Makama Gado da masu #Kano
#kanotubingiwa

Galadiman #kano
#kanotubingiwa

Tsoho Baban yara
#kanotubingiwa

Babu Gaskiyar Wajan Nada Korede Bello A Matsayin Sarkin Waka

Flash ๐Ÿ”™
Falaki #Kano
#kanotubingiwa

Dan madami
#kanotubingiwa

Happy Birthday ๐ŸŽ‚ Zahid
#kanotubingiwa

Allahu Akbar.
Allah ya kyautata makwanci
#Emirofkano #kanotubingiwa

Late post
Happy Birthday
Fulani siddika
#Emirofkano @fulanisiddika #kanotubingiwa

Flash ๐Ÿ”™
#Emirofkano when he was danmaje
#kanotubingiwa

GA raguna masu kyau nasiyarwa ga masu so saisu tuntubi wannan number 0805 806 1627.
#kanotubingiwa

Mai Martaba Sarkin Kano Malam Muhammad Sanusi II,c.o.n, burinsa na duniya ya cika sai fatan cikawa da Imani da samun gidan Aljanna,
Allah cikin ikonsa ya arzutashi da mata salihai,ya bashi 'ya'ya nagari,ya bashi arziki dauwa mamme,ya bashi Ilmi mai amfani,yayi masa sutura ta rufin asiri sannan karshe yayi masa Sarkin #Kano.ko yanzu yashiga tarihin kano zakazo gidan kaga hotonsa zakaga sunansa zakaji irin ayyukan da yayi na alheri ga 'yan uwansa da jama'arsa,shine na goma sha hudu (14)a jerin fulani na gaba yayi nisa Allah yayi riko da hannunsa yasa Rakiya tayi nisa,Mai Babban daki Allah ya bata jinkiri mai amfani.
#emirofkano #kanotubingiwa

Sarkin samari.
#kanotubingiwa

ุงู…ูŠุฑ ูƒู†ูˆุง ุญูุธู‡ ุงู„ู„ู‡ ู…ู† ุดุฑ ุงู„ุดูŠุทุงู† ูˆุงู„ุดูŠุงุทูŠู† ู…ู† ุงูŠ ู†ุงู‡ูŠุฉุŒ.
#emirofkano #kanotubingiwa

Access bank polo.
#emirofkano #kanotubingiwa

Allah ya Sanya Alheri.
#kanotubingiwa

Hasbunallah.
#kanotubingiwa

Angwanci.
#kanotubingiwa

#emirofkano with his Family.
Ran Sarki ya Dade.
#kanotubingiwa

Happy Marriage Life.
#kanotubingiwa

Allah ya kara Lafiya chairman.
#kanotubingiwa

@Regrann from @a_u_kano_tunbingiwa - H E Sen. #Kwankwaso Urges Federal Government to immortalise the Late Dan Masanin Rank,
Alhaji Yusif Maitama Sule by naming some great national monument after him.
That motion was presented today before the senate today.
#kanotubingiwa - #regrann

Asirine..............
#kanotubingiwa

Ran Sarki ya Dade.
#emirofkano #kanotubingiwa

Flash Back
11-7-2016.
When we visited Mai Baban daki.
Allah ya Kara Lafiya.
#emirofkano #kanotubingiwa

SARKIN KANO YA CIKA ALKAWARI, DANGOTE YAYI RAWAR GANI.

DAGA SA'ADATU

A kwanakin baya rikici ya barke a Ife aka yi asarar dukiya da rashin rayuka, yayin ziyarar jaje mai martaba Sarkin Kano Sanusi II ya yiwa wadanda abin ya shafa alkawarin zai samo musu tallafi daga wajen attajiran Arewa ciki kuwa har da mashahurin attajirin nan na Arewa wato Alhaji Aliko Dangote.
Lallai Dangote yayi rawar gani domin a yau ya danka check din zunzurutun kudi Naira Miliyan hamsin(50) a matsayin tallafi a hannun mai martaba sarki daga Dangote Foundation.

Sarki ya cika alkawari wajen bibiyar cewa duk wadanda abin ya shafa sun ci gajiyar tallafin wannan kudin inda ya zauna da kansa tare da Ooni na Ife ana kiran sunan mutane daya bayan daya ana danka musu check din kudinsu a hannunsu.
Allah ya saka musu da alheri.
#emirofkano #kanotubingiwa

For sale.

For more information contact this Number 0805 806 1627.
#kanotubingiwa

His Highness #emirofkano with Sen Ali Madu Sharif.
#kanotubingiwa

A visit to Mai Girma FALAKIN KANO Alh Mujtaba Abubakar Abba (falaki Mai Kada) .... Allah ya kara lafiya .
#kanotubingiwa

Most Popular Instagram Hashtags