#Yuguda

MOST RECENT

Malam ya dawo, ga hasken farin wata maisa ai hira. #yuguda all the way

No matter how old I grow I still remain ma mama's daughter#photo credit#yuguda photography##

A #Najeriya An Sake Bayyana Sunayen Wanda Suka Ci Kudin Gwamnati
Ministan Yada #Labarai da Al’adu, Alh #Lai Mohammed ya sake bayyana wani sabon jerin sunayen wanda sukai wadaka da kudaden gwamnati ga ‘yan jarida. Yace wanda suke korafin wancan sunayen sunyi kadan, basu gane cewa wani tsari muke na bayyana sunayen ta dubara.

Ya bayyana cewa sunayen farko da hukuma ta saki kamar sharar fage ne, inda yake mayar da martani ga jam’iyyar adawa ta PDP akan sunce #gwamnati ta kasa bayyana sunayen #Barayin Kasa. “Me Jam’iyyar #PDP take zato da tace hukuma ta fito da sunayen #barayi a karkashin mulkin ta? PDP ta na tsammanin gagarimar satar da aka gudanar a lokacin kulawarta wasane?” in ji shi.

Sabon jerin sunayen ya kunshi sama ta mutane 20. Ministan yaci alwashin gwamnati bazata hutaba har sai wanda suka sace dukiyar #talakawa sun fuskanci #hukunci.

Sunayen su:

#Sambo Dasuki, Tsohon mai bada shawara kan tsaro #NSA: (Bayan biliyan biyu $2.1 na sayan makamai) wanda sunkai N126 billion, akwai sama da $1.5 biliyan da kuma Fan 5.5million na Ingila (#British #Pounds) da aka salwantar a ofishin sa.

#Dieziani #Alison-Madukwe, Tsohuwar ministan Fetur ta #Nigeria: ana binciken akalla N23 biliyan da ake zargin an salwantar daga ofishin ta.

Lt.-Gen. #Kenneth Minimah, Mai ritaya: N13.9 billion. EFCC sun samo biliyan N4.8 a hannu da wasu kadarori.

Lt.-Gen. Azubuike #Ihejirika, Mai ritaya: N4.5 billion. EFCC sun samo miliyan N29 zuwa yanzu haka.

Alex #Badeh, Tsohon shugaban ma’aikatan tsaro: Biliyan N8b, EFCC sun samo kusan biliyan N4b a hannu zuwa yanzu, da wasu kadarori.

#Inde Dikko, Tsohon shugaban #Customs: biliyan N40b, an samo biliyan N1.1b da wasu kadarori.

Air Marshal #Adesola Amosun, Mai ritaya: biliyan N21.4b. an samo biliyan N2.8b a hannu. Gidaje 28 da motoci 3.

#Senator Bala #Abdulkadir, Tsohon ministan #Abuja: biliyan N5b. An samu damar karbar wasu gidaje.

#Stella #Oduah: biliyan N9.8b. An samu damar karbar wasu gidaje.

Bashir #Yuguda, Tsohon Ministan kudi (karami): biliyan N1.5b. An samo dala $829,800.

Peter #Nwaboshi: N1.5b. da sauran su

Happy thanksgiving guys!
Let's throw all the way back to 2014 (when it all began)
When my brother Umar and his beautiful wife @meemaloso Tied the Knot 💏💏 (Umar & Safiya)
Full vid on our YouTube page.
Part 2 #weddingcinematic #weddingfilm #wddingcake #2014 #umar #safiya #yuguda #abujaweddings #flashbackfriday #throwback #arewabride #arewaweddings #bellanaijaweddings

Happy thanksgiving guys!
Let's throw all the way back to 2014 (when it all began)
When my brother Umar and his beautiful wife @meemaloso Tied the Knot 💏💏 (Umar & Safiya)
Full vid on our YouTube page.
Part 2 on the way #weddingcinematic #weddingfilm #wddingcake #2014 #umar #safiya #yuguda #abujaweddings #flashbackfriday #throwback #arewabride #arewaweddings #bellanaijaweddings

I visited a legend uncle just to say Happy Jumu'at. #Yuguda

#shamsuddeen813 ,#Yuguda's, #Abdullahi Musa, #Imran, #usman dahiru, @maaun reception

The unforgettable grand Ma. #Yuguda

#Repost @officialefcc with @repostapp
・・・
Ex- Governor, Isa Yuguda Forfeits Properties to Government

The Economic and Financial Crimes Commission, EFCC, today, February 4, 2017, executed the interim order granted by Honouble Justice J. T. Tsoho of Federal High Court Abuja Division in respect of the forfeiture of the property of Malam Isa Yuguda, former Governor of Bauchi State.

The property is located on plot 184 Attahiru Bafarawa close, beside Fariah Suits, GRA, Bauchi. The order of the court is pending the final determination of investigation and prosecution of the former Governor on abuse of office, money laundering and diversion of public funds.

#MoneyLaundering #AbuseOfOffice #DiversionOfFunds #Crime #Yuguda #Bauchi #EFCC #FightingCorruption

#yuguda....danbiram...

#YUGUDA AND NAFISA YAR'ADUA

Alhamdulillah today My brother Dan Jatau collect his Governatorial flag in Lagos HOPE DAN JATAU 2015 FOR GOVERNOR OF BAUCHI STATE INSHA ALLAH

Cutest couple! 💛💛💛@reedahgano2 & @ibyuguda's Magnificent Wedding. Photos: @atilary_. See more on BellaNaija.com!

Most Popular Instagram Hashtags