saratudaso saratudaso

1,344 posts   160,840 followers   135 followings

Saratu Gidado Daso  KANNYWOOD ACTRESS

#dangerous Kowa da kiwon daya karbeshi 2

#children πŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒ

#dangerous Hmmmmmm kowa da kiwon daya karbeshi.😐😯

#birthday Allah ya Albarkaci Rayuwa@gyale2016 HBD

#album Album din Wakokin Yabon Annabi s.a.w yanan fitowa kwanan nan.Ko ku lalubeshi a YOU TUBE
@_al_hausawy

#album Sabon Album din Wakokin Yabon Annabi s.a.w.me suna WAFATIN ANNABI s.a.w.
Yananan fitowa bada dadewa.
@al_hausawy

#death Allahu Akbar.
Allah yayiwa Shahararren Mawakin Hausan na Gidajen Biki rasuwa.Wato Yasir Sabon zuwa.Shine wanda ya Gaji Marigayi Sa'adu Bori a wajen Waka.
Allah yaji kansa yayi masa Rahma.πŸ‘

#funnyvideos πŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒ

#bad Giya batayi ba.
Allah ya karemu yasa mu gama da Duniya lahiyaπŸ‘πŸ‘πŸ‘

#filmmaking KARKI MANTA DANI.
Sabon Film din Kamfanin FKD,wanda zamu fara kwanan in shaa Allah.
Film din ya kunshi manya kuma kwararrun Jaruman Kannywood,irin su Ali Nuhu,Saratu Gidado (Daso)da sauran su.
Bana son fadin dadin Film din,amman ku saurari fitowarsa nan bada dadewaπŸ™ŒπŸ™ŒπŸ™Œ
Allah ya bamu sa'a.
@realalinuhu

#film KARKI MANTA DANI
Producer @nazirudanhajiya
Story,Screenplay &Director@realalinuhu
Coming soonπŸ™ŒπŸ™ŒπŸ™Œ

#wonders What a Man can do,a Woman can do even Better.
Mace na tuka Trailer DANGOTE.πŸ˜ƒπŸ‘πŸ‘πŸ‘

Most Popular Instagram Hashtags