saeednagudu saeednagudu

1417 posts   72878 followers   5228 followings

Saeed Nagudu  Musician Actor Producer Arewa creative ambassador Bizi Mobile Ambassador Twitter: @saeednagudu Facebook: Saeednagudu Snapchat: saeednagudu

http://soundcloud.com/hausa/wakar-birthday-na-sarki-ali-nuhu

@Regrann from @abdullahishehu15 - GET READY SOON 💃 - #regrann

YA FAMA....?

@Regrann from @yunusamuazu1 - HBD mum Allah ya kara lapia da nisan kwana momy - #regrann

Happy birthday to you @yaseerabyola

Alhamdhulillaah

@Regrann from @adam_a_zango - Sadiq and Fati ALLAH ya bada Zaman Lfy - #regrann

Ba kowa ba ne mutumin banza, kuma ba kowa ba ne mutumin kirki.

Mutun hudu (4) ne kawai na ke neman yardar su:
(1) Allahn da ya halicceni (2) Manzon Allah (3) Iyayena (4) Malami na
Mutun hudu (4) su ke kai ka ga halaka: (1) Zuciya (2) Shaitan (3) Mace. (4) Mummunan aboki

Kada kayar da, da abu hudu (4): (1) Munafiki (2) Maci amana (3) Maha'inci (4) Makaryaci

Abu hudu (4) na kawo nasara: (1) Jajircewa (2) Tausayawa (3) Tawakkali (4) Juriya

Abu hudu (4) na kai mutun Wuta: (1) Girman kai (2) Zalunci (3) Jahilci (4) Sa6on Allah Abu hudu (4) na kai mutun aljanna: (1) Bin dokokin Allah (2) Tauhidi (3) Anbaton sa (Allah) (4) Sadaka
Ka taimaka da abu hudu (4): (1) Alkhairi (2) Shuka shi (3) Raya shi (4) Aikata shi

Idan ka na son ka zamo mai shuka alkhairi? to duk inda ka gan shi to ka yi kokarin aika ta shi.
Bar kanmu da Jumma'ah. And Allah ya sadamu da dukkannin alkhari dake cikin wan Nan Rana

@sadiq_mafiya my director I pray God to bless this your beautiful union u and your wife and wish both of you Allah's guidance always congratulation Bros

@Regrann from @realalinuhu - BANANA ISLAND GHOST releasing on the 4th of August. My take on this film.... *GROUNDBREAKING CINEMATOGRAPHY
*GRANDEUR
*TOP NOTCH CAST
*BREATH TAKING ACTION SEQUENCES.
BB Sasore is a genius and @biolaalabi The Best Executive Producer.
It will surely scale new heights in Nollywood.
#BananaIslandGhost #SUMTINBIG - #regrann

Most Popular Instagram Hashtags