nura_m_inuwa nura_m_inuwa

939 posts   315,542 followers   98 followings

Nura M. Inuwa  Musician | For bookings : 08036206793-08036206793

Ba komai cikin kashi sai dai bargo

I've kept the tears in for so long that i don't really remember how to cry anymore..

Yarda kesa aminci, dan halak yasan hallaci,wanda ke so zai yi naci, Ko ba haka bane?

Zance kawai nake ace zambo

Inata yunkurin na numfasa,rashin sani na dauki kwarkwasa, me zaku bani dan na farfesa?so na ranta in kasa.

Regrann from @fimmagazine - Exactly seven years ago, BLUEPRINT newspaper reported the acid attack on prominent singer @nura_m_inuwa. The attack took place at night on Saturday, June 12, 2011. Nura survived, but his good looks were distorted by the evil act of his still unknown enemies. - #regrann

Wannan itace dariya,amma ba ta mugunta ba.๐Ÿ‘Œ

Babu kamar masoyi,in ALLAH ya baka masoyi yayi maka ni ima, masoyi mai sa farin ciki,masoyi mai sa kuka, bbu kamar masoyi.

Bani raina masoyi

Hujjata still #trending on YouTube , To watch follow the link in bio !๐Ÿ™

Ai dama da rarrafe wata ran yaro yaka tashi

InshaAllah haka jinina xasu kasance cikin farin ciki har abada

Most Popular Instagram Hashtags