northern_hibiscuss northern_hibiscuss

1652 posts   48434 followers   189 followings

Northern hibiscus  Blog,TV #arewatotheworld

http://www.youtube.com/c/NorthernhibiscusTV

Daga ganin bikin nan za tabika abin arziki!!!
#we are sha waiting for our invite!!!
Gani kun san ance ya kori ji!!!
But in na gani kunsan kamar kunje ne!!!
#Bunushereefs
#zamu maiduguri

Iyayen yanzu se a hankali! Da yaro ya yi tari a rude.
Ba a iya mishi fada.
Its very important a so da amma fa ance ka so naka duniya ta ki shi.
A ciza a hura.
Sai se sai se. Dont over love, over pamper.
Yaro ya san lokacin wasa ya san lokacin da you are serious.
#in ba haka ba you would not be able to contain them.
#in su ka zama teenagers se sun sa ku kuka!!!

#see you at the fashion show 2nite!!!
Aclass maitama. By 6pm

#giving out 10 tickets to the final day of hayati fashion week!
The first 10 DMs ๐Ÿ˜Š

#hayatifashionweek
#inlove with these designs.
#thinking out of the box!!!

Kuce Amin!!!
ALLAHUMMA AR ZURKNI miji me tafa tafa a kan lilo!!!
#wayyo, garin dadi na nesa!!!

Let me break down things for you!
Ba auren ba maintenance din auren.
If its in Abuja
#Rent 2mil (thats 166k monthly)
#fuel din mota (40k a month)
#fuel din Gen 35k monthyl
#Health hoping no body falls sick just small headache and maleria (10k for panadol and chloroquine)
#food and groceries (50k monthly)
#Nepa units (10k)
# running water (2k)

#ba a kai ko ina ba N313,000
Wai bama ayi maganar leasure ba, dan kudin rike wa a hannu, su dinki, barka, gudummawar biki da sauran su!
#wanki da guga, yar aiki etc

Gashi auren yanzu da an shiga da an haihu,
So you are talking of haihuwa in Abuja hospitals!!!!
Can kuma se a fara maganar school
-
#see stay woke!!
-
#my brother drop that love talk and hustle before you settle!!!
Ko kuma marry a regular halima and stay in keffi.

Incase wanda za ku zaba 2019 ya shige muku duhu......

#i feel yan banki judge you by nauyin account dinka.
First they look at how much you are depositing or withdrawing. Can se su kalli bank statement. Habawa se fuska ta canza.
Its either a broad smile or a tired "ayya" face.
I have gotten both, so i know lol!!!

#tag them and let them know.
#you love them fisabillillah!!!
#a friend, a saurayi ko budurwa, or be bold and tag a crush!!!
๐Ÿ˜๐Ÿ˜๐Ÿ˜

Gaskiya ni in amarya ce fa ba za ki zo min biki haka ba, dama kin fi ni kyau, i can deal with that halittar ALLAH ce, se ki zo ki fini kwalliya?
Nahi!!! #haram
#Alcohol a butar malam!
As you de come begin to dey go!!!
The beautiful @fattushh_
In @dzynbabe
Photo @dominicbrown00
Makeup @solangehairandbeautyshop

Message from @landninteriors
#see i am not understanding!!!
#now i kinda understand a fan page Alhamdullillah but begging for credit dan ALLAH dan Anabi?
Abin na facebook da, yayi hijira zuwa instagram.
#ALLAH ya kyauta.

Most Popular Instagram Hashtags