fimmagazine fimmagazine

1,275 posts   31,093 followers   1,757 followings

Fim Magazine  The leading entertainment magazine in northern Nigeria, published every month in Hausa language since March 1999.

Gaskiya ne, Ummah:

#Repost @official_ummahshehu (@get_repost)
・・・
Halin mutum jarinsa na lura yanzu kafun kasamu masu sonka domin allah sai anyi da gaske idan kaga mutum yana binka sai idan kanada arziki ko mulki ko kuma daukaka Allah yabawa masu niyyar taimakawa duk wani mai niyyar taimakawa Allah ya basu su bayar albarkachin annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallamamin.

Allah ya kara soyayya.

Manajar Darakta ta Hukumar Tashoshin Jiragen Ruwa ta Nijeriya, wato Nigerian Ports Authority (NPA), Hajiya Hadiza Bala Usman, tare da masu shirya fim din 'Juyin Sarauta'. #Repost @falalu_a_dorayi (@get_repost)
・・・
Thanks to Almighty, God.
On Tuesday, 17th September, 2018, the movie entitled "Juyin Sarauta" was shown at Silverbird Cinema, Abuja. It was shown to the highly esteemed national and international ports authority that came from different parts of the world such as Benin, Morocco, Abrikos, Masar, Kamaru, Kenya, Utopia, Barikinafason, France, Iceland, Miami and so on, under the leadership of Hadiza Bala Usman, the head of Nigerian Ports Authority.

We express our gratitude for the successful status that this film reaches.
@nigerianports
@balarabaramatyakubu
@gidandabino MON
@isah_ferozkhan
@ibrahimsheme
@voahausa
@fimmagazine

Halimatus-Sadiya, mu na taya ki murnar zagayowar ranar haihuwar ki. Allah ya azurta rayuwar ki, ya ba ki mijin kwarai, amin.

Kada a ba ka labari. Labarin mutuwar auren @real_sadeeya_kbl bayan wata 3 kacal da yin shi!

No messing with Messi.

A father and his son. Filming 'Hafeez'. Day one. Father & son. Director: @realalinuhu Story: @umarmshareef Screenplay: @fauziyya_d_sulaiman Producer: @realabmaishadda

Friends, may your day be as beautiful as her face and as warm as her heart.

Congratulations, @officiallindaikeji on the joyous occasion of downloading Baby J. May the paths of his life be paved with grace.

A wajen nuna fim din 'Juyin Sarauta' a Abuja a daren nan.

@ibrahimsheme da @isah_ferozkhan a wajen nuna fim din 'Juyin Sarauta' a @silverbirdcinemas Abuja a daren nan.

Winner, always. It's God's work.

Most Popular Instagram Hashtags