falalu_a_dorayi falalu_a_dorayi

1,145 posts   360,072 followers   1,131 followings

F A L A L U A. D O R A Y I  Twitter @FalaluDorayi Facebookpage @dorayifilms

Inna lillahi wa inna ilayhi raji'un

Allah ya yiwa abokina Salisu Sani (Balarabe ) rasuwa.
Za’a yi Janazahrsa Yanxu da safe karfe 8:00

A unguwar ja'en makera, gidan makera, Kano. ‘Yan uwa a saka shi cikin Addu’a
Allah yai masa rahma.

Idan kaga samari na tara DUTSE................... Ayi siyasa cikin lumana banda jifan jagorori.

Nasiha da Jan hankali, sunfi jifa da zagi da cin zarafi.

Mu hada kai ayi zabe cikin lumana da girmama AKIDA.

Ni da Directors guda 3

#Repost... @aminusaira Trust Allah, Dream big, Work hard, and success will come. Good morning 🌎

Mutanen Zaria Maza da Mata
‘Yan mata da Samari kuna da damar kallon film din “SADAUKI” tare da
@washafati
Juma’a ta sama ‪a dakin taro na
Dove event center, dake kwangila ‬
‪25th 26th 27th January ‬

#sadaukimovie2019
Produced & Directed by
@hassan_giggs

Alhamdulillah.
Mun kammala gariyar tattaunawa akan wasu muhimman bangarori da suka shafi masa'antarmu.
Allah ka basu ikon tabbata cikin nasara.

tare da
@fauziyya_d_sulaiman
@sanisule25
@baharu2016
@jamil_hajaj
@ahmadbifa007
@aleegumzak
@nazir_adam_salih

A saurari sakon cikin wakar
#Gwadabe Yazo da zance
Muje Ichibabu @alan_waka

Giggs International in association with Silverbird Cinema Abuja to release Hassan Giggs’s “SADAUKI”
date will be announced soon

Happy for you Mlm Hassan
Proud moment for #KannyWood

#sadaukimovie2019
Produced & Directed by
@hassan_giggs

A raka Sunday da wannan
sakon Yan Adawa a 2015

#HappyWeekend
#MasuGudusuGudu

Masha Allah.
Abokina @ismail_khalil_jaen_mahy_ da Uwargidansa sun sami karuwa 'Ya Mace.

Allah yai mata albarka, ya baku ikon kula da tarbiyarta.

A kara raka Saturday da wannan
#Happy
#weekend
#aurenmanga

Allah ya jikan ka
AYuba Dahiru (Tandu)

A raka Saturday da wannan

#Happy
#Weekend
#cikidaraino

Masha Allah,
Allah ya sa an dawo cikin nasara

@abdulamart_mai_kwashewa

Most Popular Instagram Hashtags