auwal_fudiyya_albarnawy auwal_fudiyya_albarnawy

254 posts   1,211 followers   816 followings

Auwal Fudiyya Albarnawy 

Wa Shaheed, wa Mazlum

Can you say something?

Tarihi: watarana sai labari......!

Government FreeZakzakyH

Allah ya isa Gwamnatin Nigeria.

Allah ka jikan malam Qaseemu.

When you get Friend like my own, just thank go God!

Sakon Zango zuwa ga Masoya Annabi (s)

Wow! Duniya kenan!!,

Fatan Alkhairi gare ku ........

#FreeZakzakyH masha Allah

Good morning my frnds

HAR YANZU BAKU MLLAKI ABIN DA ZAKU HANA 'YAN SHI'A MOTSI BA! *ALLAH YA KAI MU TATTAKI! ---- @lbarnawy, Kumasy, One-Touch

Ashura kam anyi, na gaba yayi gaba, mai hasada da gaaba sai labari.

Munce daku ku bar mu muyi Addinin mu, ku bar mu muyi abin da yake so, kuka ce sam.!
Kunce sai kun yashe ruwan teku, kunce sai kun hana rana fito wa, kunce zaku ja da Aljani, to munce daku ba zaku yi nasara ba, kuma gashi har yanzu baku taba samun nasara ba, kuma ba zaku taba samuwa ba!

Zaku ji kunya a wajen iyayen ku, sannan su kashe ku, mafita a gare ku shine ku bar ja da 'Yan Shi'a, idan kace zaka ja da 'Yan Shi'a to ka hada kan ka da aiki, dan na zaku taba samun nasara akan 'Yan shi'a ba! Saboda har yanzu baku mallaki abin da zaku karar da 'Yan Shi'a ba kamar yadda har yanzu ba a mallaki abin da zai yashe teku ba da abin da zai tare hasken rana.
Kuma ba zaku taba mallakar sa ba har Abadan abadina.

Da ana iya gama wa da 'Yan Shi'a da tin zamanin Imam Hussein an gama da su.
Mutuwa, gidan Yari, Azaba, Ruwam zafi, makirci, sace Yan Shi'a, baya iya hana Shi'a motsi.

Anyi MUZAHARAR Ashura a ko ina a sassar kasar nan.
Anyi a manyan wurare kamar haka, Kano, Zaria, Kaduna, Katsina, Jo's, Adamawa, Sakoto, B/Kebbi, Bauchi, Abuja, Potiskum, Gombe, da ss.
A Lagos anyi Samantha juyayi, Maiduguri sun jibge jami'an Tsaro, bodinga sunyi duka, hakan mu muka samu Izza, su kuma Zilla.

Alhamdulillah, Ashura dai anyi, sai kuma Tattaki, shima mun daura dammara, kuma zamuyi, ku gaya wa iyayen ku, 'Yan Shi'a fa suna nan, basu kare ba, kuma basu daina ba, tattaki ma muna nan Insha Allah.

Kuma ku sani, kuna rike da Sayyid Zakzaky h ne a zahiri, Amman a gaskiyyar Sayyid Zakzaky h ya waje, kuna tsare da gangar jikin sa ne kawai, amman ruhin sa na waje a tare damu.
Abu mafi sauki a gare ku shine, kubi doka, sannan kasa ta zauna lafiya, ku sako Sayyid Zakzaky h.

Allahumma ka kara Izza ga Muminai, ka basu Zilla ga Azzalumai, ka murkushe makaryata, sannan ka bamu sabati.

LABBAIKA YA HUSSEIN
LABBAIKA YA HUSSEIN
LABBAIKA YA HUSSEIN

#FreeZakzakyH

Daga
* Auwal Fudiyya Albarnawy
* Muttaqah Kumasy
* Muhammad Ibrahim One Touch Katsina.

auwalfudiyya@yahoo.com

1/10/2017
3:20pm

Most Popular Instagram Hashtags