abduljalal_a_u_mafaras abduljalal_a_u_mafaras

143 posts   19479 followers   173 followings

A. U. MAFARAS. NIG LTD 

http://www.aumafaras.com/

Happy birthday uto u director @yaseenauwal

#Rensta #Repost: @abota_themovie via @renstapp ···
“ leading lady of FKD's next project ...ABOTA #abotathemovie

People choice @jamiluyakasai

#Rensta #Repost: @sunusi_oscar_442 via @renstapp ···
“ Nasrun Minallahi. ”

With Alh sambo ikon ALLAH @mubaraksidimairiga

#Rensta #Repost: @haleefa_abubakar via @renstapp ···
“ On set of WATA RUGA day 6 ”

#Rensta #Repost: @alhajisheshe via @renstapp ···
“ If we lose LOVE and self respect for each other, this is how we finally die.

Good Evening.
#arewa24

@fati_s.u morning IG ”

Happy birthday to u Babba @abbamiko

Wata ruga set ALLAH yataimaka @haleefa_abubakar

#Rensta #Repost: @realamalumar via @renstapp ···
@Regrann from @sageer_adam - #Repost @abdulamart_mai_kwashewa with @repostapp
・・・
Shahararren Kamfanin shirya Fina-finan Hausar nan, Wanda ya Saba Kawo muku Fina-Finai ingantattu, ma su ma'aina, Ilmantarwa da kuma nishadantarwa:
ABNUR ENTERTAINMENT

Wannan kamfani mai suna a sama ya na gayyatar ilahirin al'umma musamman mata, zuwa taron tantancewa [Audition] Wanda za a yi domin fitar da jaruman da za su taka rawa [role] a Sabon Kasurgumin shirin da za su ga barar kwanan nan mai taken

MAI KYAU! [Roles] din da za a taka rawa sun hada da:

1: BILKISU

Ana bukatar wadda za ta taka rawar BILKISU ta kasance;
a- shekaru 20_23
b- Kyakkyawar gaske, doguwa, mai sassanyar murya, mai yanayi na ban tausayi, ta iya Hausa karbabbiya, wadda za ta iya Karatu da kuma rubutu.

2: NADIYA

Ana bukatar wadda za ta taka rawar NADIYA ta kasance;
a- Shekaru 20_25
b- Kyakkyawa mai cika idanu, mai tattausar murya, matsakaiciya a fagen tsayi da kiba.

3: AMINU
a- shekaru 25
b- Matsakaici a fagen tsawo da kauri, mai yanayin ban tausayi, mai nutsuwa da kamala, mai ilmin zamani da na addini.

Za a gabatar da wannan tantancewa ranar:

Date: 30 ga wannan wata.
Wuri: Social Welfare, Court Road.

ALKALAN WANNAN TANTANCEWA SU NE:

FALALU A DORAYI
SADDIK N MAFIA
HASSAN GIGGS
SUNUSI OSCAR 442
SHU'AIBU YAWALE
ALHASSAN KWALLE
NAZIR ALKANAWI

Ga Duk mai sha'awa, ko Neman Karin bayani zai iya tuntubar wadannan Lambobi:

08060434949
08035638216 @nura_m_inuwa @sadiq_mafiya @abbassadiqabbas @realaeeshatsamiya @falalu_a_dorayi @realamalumar @realjamilaumar @sageer_adam @abba_kabugawa @mahmoud_abnur @faisal_abnur @aminusbono @umar_ot @sadikskipper @hassangiggs @iam_prince_dj @fati_s.u @annur_h_abnur @real_abdul_smart @abduljalal_a_u_mafaras @alrahuzfilmsproduction.ltd @abubakarmaikudi @salisuchali @nasiralikoki @nazir_alkanawy @yakubukumo @nuraquality @balausher @officialmaryambooth @official_safzor @tasiuabnur @abubakar_dk_abnur @ameen_a_zango @kannywoodexclusive @kannywoodcelebrities @1arewa
@@falalu_a_dorayi - #regrann

Most Popular Instagram Hashtags